An kuma zarge ta karɓar cin hancin jakunkunan hannu na alfarma da sarƙar lu'u lu'u da wasu kyaututtuka da suka kai won ...
Wakilan Raheem Sterling suna tattaunawa da ƙungiyoyi bakwai na matakin gasar zakarun Turai, Tottenham da Burnley suna ...
Brighton ta ƙi amincewa da tayin da Nottingham Forest ta yi wa Lewis Dunk, Chelsea ba za ta amince a dauke mata Cole Palmer ba, yayin da ake sa ran Raheem Sterling zai bar ƙungiyar ta Stamford Bridge.
Ranar ta kasance kamar kowace rana ga tagwaye Makarem da Ikram, 'yan shekara 18, a lokacin da aka kai wa makarantarsu harin ...
BBC ta ziyarci waɗannan wurare da ake tsare mutane da suka kasance tsoffin sansanonin sojin Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa a ...
Saɓani tsakanin ubangida da mabiya ko amini a siyasar Najeriya abu ne da ya daɗe yana faruwa, inda akasari hakan ke faruwa bayan mabiyin a siyasance ya hau mulki kuma ya fara ganin cewa karansa ya kai ...
Da alama jam'iyyar APC da gwamnatinta a Najeriya, sun fara juyawa ministan Abuja, babban birnin tarayyar kasar, Nyesom Wike, ...
Nottingham Forest ta taya ɗanwasan Crystal Palace Jean-Philippe Mateta kan fam miliyan 35, Juventus na nazarin ɗauko ɗanwasan ...
Real Madrid Trent Alexander-Arnold ba a shaida masa ya nemi wata ƙungiya ba a bazara, Arsenal na harin ɗanwasan gaba na ...
Shugaba Trump na son ƙaddamar da tsarin kariyar makamai masu linzami na zamani na biliyoyin daloli don kare ɗaukacin Amurka.
Tottenham da Liverpool na tattaunawa kan cinikin Andy Robertson, Bournemouth na dab da ɗauko Christos Mandas a matsayin aro, ...
Arnold, Liverpool ta samu amsa mai kyau bayan da ta tuntuɓi Xabi Alonso sannan Chelsea ta sake kiran Aaron Anselmino daga Borussia Dortmund.